Home Search Countries Albums

Bankwana

HAMISU BREAKER

Bankwana Lyrics


Soyayya akwaita da dadi
Bankwana da masoyi kuna
Da so zaimin uzuri
Da zai saka taji kaina
To amma taimin riko na sakaina
Ina kaunarta, itama tana kaunata tace
Ina begenta, itama tana begena tace
Dukan cancanta, ta bani wai kaina ta, mace
Ashe soyayya nasa, mutum kaine yayi hazo
Ya dinga bayani musamman idan so yayi dandazo
Daka tuna mai sonka saika ganeshi ya naima gizo
Kina kallona na sanki ne batun yanzu bah
Ashe inkin buya cewa kike baki ganeni bah
Nasan nidai ina, ina sonki ko baki
Amsani bah heyaaa

Bani babu zama da masoyi
Maisa nayi kuka
Sannan ba rabuwa da masoyi
Mai share mini kuka
Ni a zatona inna soki
Son gaskiya banyo zari bah
Dan ko shi son
Ban dauka zai tsinkamin tukuta bah
Ni pha sonki nake
Ba cewa nayi nazo muyi gaba bah
To dan allah
Inna soki miyene laifina na tasoooo
Nazo miki, duk wani farin ciki
Ko walwala nabar miki tilas neee
In shaida miki
Ko za’a jinqineni a tsire ban daina farmaki
Ko za’a tsangwameni, bayan gari a kaini
A kini ko a soni
A karni ko a barni
Ke kinfa tsokanoni
Hakurinki karki bani
Nina nuna miki so amma kekuma bakimin karaba
Ja ‘irar yarinya
Ke nakewa soyayya
Da aniya fara laya, nina biki kin sauya
Ba waina bane amma naga kinata jujuyani
Ae bah so bane
Shine ya sanya muke yawan sabani
Mai hakuri a sooo  (Da kenan)
Mai hakuri a so dawo
Wallahi bazan dawo bah
Mai hakuri a sooo
Kai naasha vuya
Mai hakuri a so dawo

Mai hakuri a sooo
(Da kenan)
Mai hakuri a so dawo
Wallahi bazan dawo bah
Mai hakuri a sooo
Kai naasha vuya
Mai hakuri a so dawo
Ni nace bazan dawo bah
Mai hakuri a soooo
Ai hakuri bau zama hauka bah
Mai hakuri a so dawo
Kuma soyayya ba yakine bah
Mai hakuri a soooo
Ta dauka bansan kaina bah
Mai hakuri a so dawo
Batasan zaniya hada kayana bah
Bankwana bankwana bankwana bankwana
Soyayya akwaita da dadi
Bankwana da masoyi kuna
Da so zaimin uzuri da zai saka taji kaina

Enjoy Synced Lyrics With Our Mobile App

Download on Google PlayGet it on App Store

WATCH VIDEO

ABOUT THIS SONG


Release Year : 2022


Album : Bankwana (Single)


Added By : Farida

SEE ALSO

AUTHOR

HAMISU BREAKER

Nigeria

Hamisu said yusuf, known as Hamisu Breaker  a  Nigerian musician, Performing Artist, songw ...

YOU MAY ALSO LIKE