Home Search Countries Albums

Aure Lyrics


Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
shiyasa  Yohanna da Amayo suna rawa suna yanga
Aure nufin Allah ne
shiyasa Yohanna da amayo suna rawa suna yanga
aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne

Yohana ga Shawara wanda zan baka
Yohana ga shawara wanda zan baka
ka kaunace matarka kauna ce na gaskiya
Amayo ga shawara wanda zan baki
Amayo ga shawara wanda zan baki
kiyi wa mijin ki biyaya biyayya ne na gaskiya
kara kuji magaganun banza na mutane
koyi kauna wa junanku kauna ne na gaskiya
koyi kauna wa junanku kauna ne na gaskiya

Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
shiyasa  Yohanna da Amayo suna rawa suna yanga
Aure nufin Allah ne
shiyasa Yohanna da amayo suna rawa suna yanga
aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne
Aure nufin Allah ne

Yohanna ka kaunace Amayo
Amayo kiyi masa biyaya
Yohanna ka kaunace amayo kiyi masa biyaya
Domin Allah ne ya hada ku zauna tare
Amayo kiyi masa biyayya Domin
Allah ne ya hadaku ko zauna tare
Amayo kiyi masa biyayya karki manta dang rayuwanki na GB
kiyi aiki mun Kasa manta da ke karki manta Rayuwanki na GB
kinyi aiki mun Kasa manta da ke bari
Allah kowa ya samiki albarka
Allah kowa ya kaiku can lafiya bari
Allah kowa ya samiki albarka
Allah kowa ya kaimu ranar suna

Enjoy Synced Lyrics With Our Mobile App

Download on Google PlayGet it on App Store

WATCH VIDEO

ABOUT THIS SONG


Release Year : 2021


Album : Aure (Single)


Added By : Danjuma Adamu Mamza

SEE ALSO

AUTHOR

TRUE WORSHIPER

Nigeria

Danjuma Adamu Mamaza known as true worshiper gospel artist in Nigeria ...

YOU MAY ALSO LIKE