Fatana Lyrics

Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta
Sai kika wanke dukkanIn Al’amarinta
Zanso ki bani Hadin kai a taffiyata
Nazam mijinki keko sai ki zam matata
Allah Ne yasa Mini Kaunarki a zuciya
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Fatana Na
rayuwa dake Acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana Na
kare dake Acikin Kauna na
Fatana Na mutu dake
Inko Hakan ya kasan ce masoyiyata
Zaki zamo sarauniya a zuciyata
Kina fada zauna kawai ki huta
Allah in yabaka ba mai iya Kwata
Allah Ne yasa Mini Kaunarki a zuciya
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba Mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Fatana Na
rayuwa dake Acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana Na
kare dake Acikin Kauna na
Fatana Na mutu dake
Fatana Na
rayuwa dake Acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana Na
kare dake Acikin Kauna na
Fatana Na mutu dake
WATCH VIDEO
ABOUT THIS SONG
Release Year : 2020
Album : Fatana (Single)
Added By : Afrika Lyrics
SEE ALSO
AUTHOR
NAMENJ
Nigeria
Namenj also known as Ali is an artist from Nigeria. In 2020, Namenj was featured under the &nbs ...
YOU MAY ALSO LIKE