Home Search Countries Albums

Yesu Lyrics


Ijai on this one

Babu kama da kai
Babu kama da kai (yesu)
Babu kama da kai babu kamarsa
Babu kamarka, babu kamarka
Babu kamarka (yesu) babu kamarka
Babu kamarka, babu kamarka
Babu kamarka (yesu) babu kamarka

Ginkai allmasihu babu kamarsa
Alherin ubangiji (ia) babu kamar sa alherin
Ubangiji (ia) babu kamarsa ohoh
Babu kamarsa (yesu) babu kamarka

Babu kama da kai, babu kama da kai (yesu) babu kama da kai
Babu da kai (alherinka) babu kama da kai
Babu kama da kai (yesu) babu kama da kai
Babu kama da kai, babu kama da kai
Babu kama da kai (yesu) Babu kama da kai
Babu kama da kai (ohoh) babu kama da kai (ohoh)
Babu kama da kai (yesu) babu kama da kai
Babu kamarka, babu kamarka, (ohoh)
Babu kamarka (babu) babu kamarka (yesu) babu kamarka
Babu kamarka (babu) babu kamarka (ohoh)
Babu kamarka (yesu) babu kamarka
Ya chanza rayuwata babu kamarsa
Cheton ubangijina babu kamar sa ya mutu sabidani
Ban biya komai ba (ohoh) babu kamarka (yesu) babu kamarka
Babu kama da kai babu kama da kai (yesu)
Babu kama da kai babu kama da kai

Enjoy Synced Lyrics With Our Mobile App

Download on Google PlayGet it on App Store

WATCH VIDEO

ABOUT THIS SONG


Release Year : 2021


Album : Yesu (Single)


Added By : Ijai Yallam

SEE ALSO

AUTHOR

IJAI YALLAM

Nigeria

Ijai Yallam is a Nigerian musician ...

YOU MAY ALSO LIKE