An Cuce Ni Lyrics

An cuce ni
An kware ni
An cuce ni
Na san an zalince ni
Gashi babu yanda za’ayi dani
Sai an yi da ni
Dai da ni
An cuce ni
Eh, an kware ni
Na fada, an cuce ni
An kware ni
Nayi nayi na gaji
Amma naki na huta
Wanda aka cuta yayi shiru shi ake cuta
Ni na san ba’a so na da alkhairi
Ba’a tura ni wajen walwala sai dai wajen sharri
Na san oga
Oga ya san da ni
Na san oga
Amma ba amfani
Na san oga
Oga ya san da ni
Sai da dan gari
In har za’a ci gari
Namenj
An cuce ni
An kware ni
An cuce ni
Na san an zalince ni
Wai in bi rayuwa a hankali
Wai in cigaba da tawakkali
Wai in bi rayuwa a hankali
Kaji maganan rashin hankali
An cuce ni
An kware ni
An cuce ni
Na san an zalince ni
Gashi babu yanda za’ayi dani
Sai an yi da ni
Sai da ni
You came for me, so so true
I came for you and it’s also true
Shey you go follow me go where i want go to
Mai gaskiya bai tsoron kotu
Give me my pay make i go my way
Why you dey delay, no dey use me play
If you no go show me way, no dey block my way
Shey you want see crazy, crazy
In aka cuce ni sai na dau pansa
Wanda baya so na nima ban son sa
Head smoking jaman salansa
Mutum ya min in sa aci uban
Na san oga
Oga ya san da ni
Na san oga
Amma ba amfani
Dj ab ne
An cuce ni
An kware ni
An cuce ni
Na san an zalince ni
Wai in bi rayuwa a hankali
Wai in cigaba da tawakkali
Wai in bi rayuwa a hankali
Kaji maganan rashin hankali
An cuce ni
An kware ni
An cuce ni
Na san an zalince ni
Gashi babu yanda za’ayi dani
Sai an yi da ni
Sai da ni
An cuce ni
Eh, an kware ni
Na fada, an cuce ni
An kware ni
Wai in bi rayuwa a hankali
Wai in cigaba da tawakkali
Wai in bi rayuwa a hankali
Kaji maganan rashin hankali
WATCH VIDEO
ABOUT THIS SONG
Release Year : 2023
Album : Your Fav (Album)
Added By : Farida
SEE ALSO
AUTHOR
DJ AB
Nigeria
Haruna Abdullahi Professionally known as Dj AB is a Rapper/Singer/Producer/Recording and Performing ...
YOU MAY ALSO LIKE